HdM: Matashin da ya yi fice wajen wakoki – DW – 02/14/2024
  1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

HdM: Matashin da ya yi fice wajen wakoki

February 14, 2024

A Kamaru wani matashi da ya yi fice a fanni tace wakoki ya bude cibiyar koya wa matasa wakoki da kade-kaden da nufin inganta al'adun kasar don samar da mawaka sabbin jini.

https://p.dw.com/p/4cOj3