Masu noman gyada sun samo sabon salo – DW – 10/01/2024
  1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Masu noman gyada sun samo sabon salo

October 1, 2024

Masu noman gyada sun samo sabon salon bambare gyada da inji cikin sauki a maimkon tsohuwar al'ada ta bare gyadar da hannu. Ko sabon tsari yana da wani tasiri ga manoma da 'yan kasuwa?

https://p.dw.com/p/4lJ8A