PDP ta ce babu batun karba-karba a 2023 – DW – 03/18/2021
  1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

PDP ta ce babu batun karba-karba a 2023

Uwais Abubakar Idris MAB
March 18, 2021

A wani muhimmin mataki na fitar da dan takarar neman shugaban kasa, jam'iyyar adawa ta PDP ta kama hanyar watsi da tsarin karba-karba domin sakar wa kowa marar fafatawa don neman kujerar mulkin kasar a zaben 2023.

https://p.dw.com/p/3qoss