Shirin rana 19.10.2019 – DW – 10/19/2019
  1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 19.10.2019

Ramatu Garba Baba
October 19, 2019

A cikin shirin za a ji yadda Kurdawa mazauna birnin Cologne suka gudanar da zanga-zangar adawa da matakin da gwamnatin Turkiyya ta dauka na afkawa mayakan Kurdawa da ke yankin arewa maso gabashin Siriya.

https://p.dw.com/p/3RZIe