Shirin Safe – DW – 12/24/2020
  1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

December 24, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan fatan mutanen Agadez na Jamhuriyar Nijar game da zaben shugaban kasa na wannan shekara da rahoto kan wata mace mai yin farauta a jihar Adamawan Najeriya da rahoto kan yadda fyade ya addabi mutanen Laberiya.

https://p.dw.com/p/3nBDZ